FALALAR SADA ZUMUNCI DA ILLAR YANKESHI

FALALAR SADA ZUMUNCI DA ILLAR YANKESHI

ﻋَﻦْ ﺃَﺑِﻲ ﺃَﻳُّﻮﺏَ ﺍﻟْﺄَﻧْﺼَﺎﺭِﻱِّ، ﺃَﻥَّ ﺃﻋﺮﺍﺑﻴﺎ ﻋﺮﺽ ﻟِﻠﻨَّﺒِﻲِّ ﺻَﻠَّﻰ ﺍﻟﻠﻪُ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻭَﺳَﻠَّﻢَ ﻓِﻲ ﻣَﺴِﻴﺮِﻩِ، ﻓَﻘَﺎﻝَ : ﺃَﺧْﺒِﺮْﻧِﻲ ﻣَﺎ ﻳُﻘَﺮِّﺑُﻨِﻲ ﻣِﻦَ ﺍﻟْﺠَﻨَّﺔِ، ﻭَﻳُﺒَﺎﻋِﺪُﻧِﻲ ﻣِﻦَ ﺍﻟﻨَّﺎﺭِ؟ ﻗَﺎﻝَ : ” ﺗَﻌْﺒُﺪُ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻭَﻟَﺎ ﺗُﺸْﺮِﻙْ ﺑِﻪِ ﺷَﻴْﺌًﺎ، ﻭَﺗُﻘِﻴﻢُ ﺍﻟﺼَّﻠَﺎﺓَ، ﻭﺗﺆﺗﻲ ﺍﻟﺰﻛﺎﺓ، ﻭﺗﺼﻞ ﺍﻟﺮﺣﻢ .” ﺁﺩﺍﺏ ﺍﻟﻤﻔﺮﺩ
Ankarbo daga Abu Ayyubal ansary (R.A) wani mutumin qauye y bijirowa manzon Allah (s.a.w) acikin tafiyarsa sai yace: Kabani labarin abunda zai kusantar dani Aljannah kuma yanesantar dani daga Wuta ? sai Manzon Allah (s.a.w) yace: “Kabautawa Allah kar kahada shi da komai , kuma katsaida Sallah , kabada Zakkah , kuma kasadar da Zumunci ”
ﻋَﻦْ ﺃَﻧَﺲِ ﺑْﻦِ ﻣَﺎﻟِﻚٍ؛ ﺃَﻥَّ ﺭَﺳُﻮﻝَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺻَﻠَّﻰ ﺍﻟﻠﻪُ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻭَﺳَﻠَّﻢَ ﻗَﺎﻝَ ” : ﻣَﻦْ ﺃَﺣَﺐَّ ﺃَﻥْ ﻳُﺒْﺴَﻂَ ﻟَﻪُ ﻓِﻲ ﺭِﺯْﻗِﻪِ، ﻭَﺃَﻥْ ﻳُﻨْﺴَﺄَ ﻟَﻪُ ﻓِﻲ ﺃَﺛَﺮِﻩِ ، ﻓَﻠْﻴَﺼِﻞْ ﺭﺣﻤﻪ “.
Daga Anas dan Malik Manzon Allah (s.a.w) yace: “Duk wanda yakeso ayalwata masa Arziqinsa , kuma ajinkirta masa ajalinsa to yasadar da Zumuncinsa”.
ﻋَﻦْ ﻋَﺒْﺪِ ﺍﻟﺮَّﺣْﻤَﻦِ ﺑْﻦِ ﻋَﻮْﻑٍ؛ ﺃَﻧَّﻪُ ﺳَﻤِﻊَ ﺭَﺳُﻮﻝَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺻَﻠَّﻰ ﺍﻟﻠﻪُ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻭَﺳَﻠَّﻢَ ﻳَﻘُﻮﻝُ : ” ﻗَﺎﻝَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻋَﺰَّ ﻭَﺟَﻞَّ : ﺃَﻧَﺎ ﺍﻟﺮَّﺣْﻤَﻦُ، ﻭَﺃَﻧَﺎ ﺧَﻠَﻘْﺖُ ﺍﻟﺮَّﺣِﻢَ، ﻭَﺍﺷْﺘَﻘَﻘْﺖُ ﻟَﻬَﺎ ﻣِﻦَ ﺍﺳْﻤِﻲ، ﻓَﻤَﻦْ ﻭَﺻَﻠَﻬَﺎ ﻭَﺻَﻠْﺘُﻪُ، ﻭﻣﻦ ﻗﻄﻌﻬﺎ ﺑﺘَﺘّﻪ “.
Daga Abdurrahman dan Auf, yaji Manzon Allah (s.a.w) yana cewa: Allah mai girma da buwaya yace : ” Nine mai Rahama , kuma ni nahalicci Zumunci , kuma nacirota daga suna na, duk wanda yasadar da ita zan sadar dashi (zuwa ga Rahamataa) wanda kuma yayanketa zan yanke shi (daga Rahamata) “.
ILLA DA HATSARIN YANKE ZUMUNCI
ﻋﻦ ﺟﺒﻴﺮ ﺑﻦ ﻣﻄﻌﻢ؛ ﺃَﻧَّﻪُ ﺳَﻤِﻊَ ﺭَﺳُﻮﻝَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺻَﻠَّﻰ ﺍﻟﻠﻪُ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻭَﺳَﻠَّﻢَ ﻳَﻘُﻮﻝُ ” : ﻟَﺎ ﻳﺪﺧﻞ ﺍﻟﺠﻨﺔ ﻗﺎﻃﻊ ﺭﺣﻢ “.
Daga Jubairu dan Mud’im, yaji Manzon Allah (s.a.w) yana cewa: ” Mai yanke Zumunci bazai shiga Aljannah ba”.
ﻋَﻦْ ﺃَﺑِﻲ ﺑَﻜْﺮَﺓَ ﻗَﺎﻝَ : ﻗَﺎﻝَ ﺭَﺳُﻮﻝَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺻَﻠَّﻰ ﺍﻟﻠﻪُ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻭَﺳَﻠَّﻢَ ” :
ﻣَﺎ ﻣِﻦْ ﺫَﻧْﺐٍ ﺃَﺣْﺮ.
*Allah shine mafi sani*

Post a Comment

1 Comments